Hukumar Sojin Najeriya
Rundunar tsaro ta musamman da gwamnatin jihar Ondo ta kirkira, Amotekun, ta ce ta yi nasarar kama wasu mutane da take zargin suna da hannu a kai hari Cocin Owo.
Ana shirin yin waje da duk wani babban Sojan da ba a gama yarda da imaninsa ba. Za ayi wa manyan Sojoji da-dama ritaya a gidan Soja saboda rashin cikakkiyar daa
‘Danuwan Sarkin da aka dauke ya tabbatarwa maname labarai irin wahalar da suka sha, ya takaita maganar domin ya ce ‘yan bindiga sun hana magana da ‘yan jarida.
Shugaban hafsan sojin kasa, Laftanar-Janar Faruk Yahaya ya sanar da sojoji da su jajirce domin tunkarar ‘yan bangar siyasa a daidai lokacin shirin zaben 2023.
Rahotanni sun bayyana cewa ‘yan ta’addar Boko Haram da ISWAP sun kawar da daya daga cikin manyan kwamandojin su Abu-Sadiq wanda aka fi sani da Burbur bisa zarg
Fiye da tubabbun 'yan ta'adda 51,000 da iyalansu ne suka zub da makamansu ga sojojin yankin Arewa maso Gabas kamar yadda sojojin suka bayyana, cewar kwamanda.
A cewar rahotonnin da muke samu daga yankin Kudu, lamarin ya faru ne da misalin karfe biyu na ranar a unguwar Uratta dake Aba a hanyar Enugu zuwa Fatakwal.
Rundunar sojin Najeriya ta fitar da wasu hotunan da ke nuna yadda ta lalata mafakar 'yan ta'addan Boko Haram/ISWAP a yankin Kasha Kasha ta jihar Borno a yau.
Sojin saman Najeriya sun samu nasarar fatattakar wasu 'yan bindiga a maboyarsu da ke cikin jihar Taraba. An ce an kama wasu da dama yayin da aka kashe wasu.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari