Hukumar Sojin Najeriya
Dakarun Bataliya ta 195 na Operation Hadin Kai, sun cafke wasu mutum 7 da ke jiglar kaya ga 'yan ta'addan Boko Haram a wajen Maidugiri, babban birnin Borno.
Yayin da ake ci gaba da ganin tabarbarewar tsaro a kasar nan, babban hafsan sojin kasa, Janar Lucky Irabor ya tabbatar wa 'yan Najeriya cewa za a yi zaben 2023.
Gwamnatin Katsina karkashin jagorancin gwamna Aminu Bello Masari, ta maida wasu mutane da suka bar muhallansu sanadiyyar harin yan bindiga a kauyen Shimfida.
Wasu miyagun yan bindiga sun kaddamar da mummunan harin su kan mazauna garin Bali a jihar Filato ranar Lahadi da daddare, sun kashe aƙalla uku sun sace wasu.
A kokarin tabbatar da zaman lafiya ya samu gindin zama a jihar Filato, sojojin Operation Safe Haven da Yan Bijilanti sun ragargaji sansanin yan bindiga biyu.
An kashe shugaban ‘yan ta’adda, Abdulkarim Faca-Faca, wanda ke cikin wadanda suka kitsa harin da aka kai wa ayarin motocin shugaban kasa Buhari a Katsina...
Wasu yan ta da ƙayar baya da ake tsammanin mayaƙan kungiyar ta'addancin ISWAP ne sun gamu da ajalin su yayin da suka yi yunkurin kai hari garin Monguno a Borno
Awanni kalilan bayan wasu muyagu sun shiga garuruwa uku, yan bindiga sun sake kai sabon hari kauyen Ɗantsauni da ke yankin Ɓatagarawa a jihar Katsinan dikko.
Rundunar Operation Haɗin Kai da ke aikin tabbataar da zaman lafiya a yankin arewa maso gabashin Najeriya sun sheƙe mayaƙan Boko Haram da yawa a jihar Borno.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari