Hukumar Sojin Najeriya
'Dan Majalisar Daura, Sandamu da Mai Aduwa watau Fatuhu Mohammed ya ga ta kansa a karshen makon da ya gabata a gidansa a Katsina, domin wasu sun kawo masa hari.
Miyagun yan bindiga sun ci karen su babu babbaka yayin da suka kai farmaki wani ƙauye a yankin ƙaramar hukumar Talatan Mafara a jihar Zamfara, sun sace 30.
Rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da mutuwar sojoji uku a wani hari da wasu da ake kyautata zaton bindiga ne suka kai wa Sojojin Bataliya ta 7 a ranar Lahadi.
Kasa da sa'o'i 24 da 'yan ta'adda suka yi barazanar yin garkuwa da shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnan Kaduna Nasir El'Rufai a wani faifan bidiyo jiya.
A jiya ne wasu yan ta'adda suk yi wa sojoji kwantan bauna a Bwari, babban birnin tarayya Abuja har sojoji uku suka mutu, bayanan mutum biyu daga ciki sun fito.
Yayin da rahoto ke nuna cewa yan ta'adda na shirin kai hari makarantar lauyoyi da ke Bwari, wasu tsageru sun farmaki dakarun soji, sun jikkata aƙalla sojoji uku
A daidai lokacin da matsalar tsaro ke ƙara yawaita a Najeriya, jami'an yan sanda a jihar Legas sun damƙe wasu sojojin bogi guda hudu da tsakar daren jiya .
Yan bindiga da suka addabi mafi yawan jihohin arewa, sun farmaki wata motar Bas mai ɗaukar mutum 18 a kan babbar hanyar Abuja-Lokoja ranar Laraba da ddadare.
Miyagun 'yan bindiga da suka hana wasu sassan Najeriya zaman lafiya, sun kai hari wata jami'ar kudi a jihar Kuros Riba jiya da daddare, sun sace mace ɗaya.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari