Hukumar Sojin Najeriya
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, rundunar sojin saman Najeriya ta sake gano mafakar 'yan ta'adda karkashin jagorancin Dan Karami a karamar hukumar Zurmi.
Hedkwatar tsaro ta Najeriya ya ce dakarun tawagar Operation Hadin Kai ta yi nasarar kawar da 'yan ta'adda sama da 36 a ayyuka daban-daban ta sama a yankin Arewa
Wasu bayanai daga yankin karamar hukumar Shinkafi ta Zamfara sun nuja cewa tawagar Bello Turji ta fara yaƙar wani hatsabibin ɗan ta'adda kan kashe bayin Allah.
Bayan dogon lokaci, jam'iyyar PDP ta bayyana mambobin majalisar yaƙin neman zaɓen Atiku Abubakar, daga ciki an hangi tsofaffin hafsoshin sojin ƙasar nan uku.
Babbar Kotu da ke zamanta a Damaturu, babban birnin jihar Yobe, yau Litinin ta ɗage zaman sauraron shari'ar korarrun sojojin ɗa suka ƙashe Sheikh Aisami Gashua.
Bayan samamen da suka kai ranar Asabar da rana, rundunar sojin saman Najeriya ta sake ƙaddamae hari karo na biyu a jere kan maɓiyar Bello Turji dake Zamfara.
Jama’a sun shiga tashin hankali a kusa da barikin sojojin kasa na 1 Division a Odogbo a garin Ibadan yayin da aka samu tsautsayi wajen koyon harbi a makon nan
A cigaba da kokarin tabbatar da zaman lafiya a arewa maso gabashin Najeriya, rundunar Opeartion Haɗin kai ta yi nasarar ajalin wasu kwamandojin ISWAP a Borno.
Rundunar ‘yan sanda na reshen jihar Edo su hallaka ‘yan bindiga a Uhunmwonde. Wani abin farin cikin shi ne an ceto wani jariri da suka sace, an maidawa uwarsa.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari