Hukumar Sojin Najeriya
Yayin da ake ta kai ruwa rana kan yadda za a gano maboyar 'yan ta'adda, mazauna Zamfara sun bayyana cewa, dama an san inda yan ta'addan suke, kuma za a kama su.
A wani sakon murya da ake yaɗawa, wani kwamandan mayakan ESN a yankin kudu maso gabashin Najeriya ya yi wa gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo, barazana.
Rahotanni daga jihar Imo, kudu maso gabashin Najeriya sun ce yan bindiga sun shiga har fada sun buɗe wa Basarake wuta yayin da suka taro kan yankin yau Litinin.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kashe matar wani shugaban ƙaramar hukuma, Success, a jihar Nasarawa a ranar Litinin yayin da take kan hanyar zuwa kaauwar Assakio
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana farin cikin kashe kasurgumin mai garkuwa da mutane Dogo Maikasuwa wanda ya addabi al'ummar karamar hukumar Chikun/Kajuru.
Wasu rahotanni da muka samu da safiyar nan sun nuna cewa muyagun yan bindiga sun mamayi wasu Malamai biyu a kan hanyarsu ta zuwa Jos, suna yi awon gaba da su.
Gamayyar jami'an tsaro sun yi nasarar tura 'yan ta'adda sama da 50 zuwa Lahira yayin wata musayar wuta a yankin ƙaramar hukumar Shiroro ta jihar Neja a arewa.
Rahotanni daga jihar Anambra dake kudu maso gabashin Najeriya sun ce ana tsoron rasa rayuka da dama yayin da miyagu suka bude wuta a shingen binciken yan sanda.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun sako 'ya'yan tsohon akanta-janar na jihar Zamfara, Abubakar Furfuri da suka sace tun watan Maris din da ta gabata na shekara nan.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari