Hukumar Sojin Najeriya
Tsagerun yan bindiga sun yi ajalin jami'an hukumar yan sanda biyu da farar hula mutum ɗaya yayin da suka kai hari kan shingen binciken ababen hawa a jihar Imo.
Rahotanni sun bayyana cewa an gano gawar shugaban Fulani, Umar Ibrahim, wanda ya ɓata ranar Laraba da ta gabata a jihar Filato da ke Arewa ta Tsakiya.
Tsohon gwamnan Kano, Kanal Sani Bello ya ce babu abin da ke sa shi farin ciki kamar ya ga farin ciki a fuskar marasa karfi yayin da su ka biya musu kudin magani.
Dakarun rundunar Operation Hadarin Daji sun samu nasarar halaka yan bindiga huɗu tare da kwato shanun sata 57 a wani samame dabsuka kai a jihar Zamfara.
Wasu taagerun yaj bindiga sun yi awon gab da tsohon shugaban jam'iyyar APC mai mulki na ƙaramar hukumar Wushishi, Alhaji Sule, tare da jikkata yaransa biyu.
Babban kwamanda janar na rundunar soji, Yerima Kure ya riga mu gidan gaskiya bayan shekaru 84 a duniya. Shi ya jagoranci dakarun da suka murkushe Maitatsine a Kano.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai sabon hari Kaura Namoda da daren ranar Talata a jihar Zamfara, sun yi ajalin mutum uku ciki har da mace da ɗalibi.
An samu hatsaniya tsakanin sojoji da 'yan sanda a jihar Adamawa a daren jiya wanda ya yi sanadin mutuwar wani Sifetan dan sanda mai suna Jacob Daniel.
An yi ba ta kashi a sanyin safiyar ranar Laraba tsakanin rundunar 'yan sanda da sojoji a Yola, babban birnin jihar Adamawa,an kashe sufetan 'yan sanda.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari