Labaran tattalin arzikin Najeriya
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku ABubakar ya bayyana sharrin da ke tattare da manufar CBN na sauya kudi da kuma halin da 'yan kasa ciki yanzu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba 'yan Najeriya bisa halin da ya jefa su da kuma halin da suke ciki a yanzu. Ya ce ya san komai da kasar nan ke ciki yanzu.
Gwamna Rotimi Akeredolu ya rubuta wasika zuwa Aso Rock, ya ce canjin kudi ya jefa marasa karfi cikin wahala, ya bukaci a dawo da tsofaffin Nairori da aka sauya.
Abdullahi Ganduje yace zai rushe bankin da yaki karbar tsohon kudi ya gina makaranta. Gwamna Ganduje ya shirya yaki da bankuna kan kin amfani da tsofaffin kudi.
Wani dan Najeriya ya wallafa bidiyon tsaffin takardun naira da aka buga su fiye da shekaru 15 a kasar, bidiyon da ya wallafa a shafin TikTok ya dauki hankali.
Wani dan Najeriya ya fusata yayin da aka zo yanke wutar NEPA a gidansa. Ya bayyana fushi ta hanyar bin dan NEPA a guje da adda a hannunsa, jama'a sun girgiza.
Dan majalisar wakilai a Najeriya ya bayyana yadda karancin sabbin Naira ke shafarsa, ya ce har yanzu bai samu adadin kudin da yake so na yin kamfen ba a nan.
Wata mata mai juna biyu ta rasu a asitinin Kano yayin da likitoci suka ki taba ta bayan da tazo jinya. An bayyana yadda lamarin ya faru saboda rashin kudi.
Kwamishinan hukumar zabe mai zaman kanta ya bayyana cewa, akwai yiwuwar zaben bana ya samu tasgaro yayin da kowa ke jiransa. Rashin kudi ne zai jawo matsala.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari