Labaran tattalin arzikin Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya ba gwamnayin tarayya shawarar ta fara rabon kayan tallafi, saboda rage raɗaɗin cire tallafin man fetur.
Hamshaƙin attajiri kuma ɗan kasuwa, Elon Musk ya koma matsayin attajirin da ya fi kowa kuɗi a duniya. Dangote ya ƙara sama a jerin attajiran da suka fi kuɗi.
Bankin CBN ya karya farashin Naira bayan an yi canjin gwamnati, $1 ta koma kusan N630, amma a N435 aka yi lissafin kowace Dala daya a kundin kasafin kudin 2023.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya saka dokar ta baci akan karancin ruwa da ake fama da shi ba iya birnin Kano har ma kauyukan da ke kewaye da birnin.
Mun tattaro abubuwan Bola Tinubu ya fada a wajen rantsar da shi. Shugaban ya kawo maganar tallafin fetur, ayyukan yi, tsaro, ya dage sosai a kan sha’anin matasa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da lambar yabo mai muhimmanci ga ministan sadarwa Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami bayan kammala aikinsa na ministan kasa.
A halin da ake ciki, kasar Amurka ta turo wasu jami'anta da za su yi aiki a lokacin da za a rantsar da Bola Ahmad Tinubu a gobe Litinin kamar yadda doka ta aje.
Yanzu haka gwamnatin Kano ta ce, za ta fara hukunta masu kwacen waya kamar yadda ake hukunta masu fashi da makami. Ta bayyana hakan ne a karshen makon nan.
Patrick Osagie Eholor ya yi karar Mai girma Muhammadu Buhari a kotu a dalilin neman bashi. Ana karar Shugaban Najeriya da Ministocin Tarayya da ofishin DMO
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari