Labaran tattalin arzikin Najeriya
Kamfanin simintin Dangote ya shiga cikin sahun kamfanonin da suka tafka asara a cikin wata ukun farko na shekarar 2023. Kamfanonin sun yi asarar da ta kai N46bn
Babban bankin Najeriya (CBN), ya fito fili ya yi fatali da batun janhe sabbin takardun kuɗi daga hannun mutane. CBN ya ce baya da wani shiri makamancin hakan.
Za a ji watan jiya ne ‘Dan Najeriya ya zama Mutum #3 da ya fi kowa kudi a Afrika. Shugaban kamfanin BUA, Abdul Samad Rabiu yana gaban Nicky Oppenheimer a yau.
Majalisar tattalin arziƙi a Najeriya karkashin mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ta canja shirin cire tallafin Man fetur a karshen mulkin Buhari.
Hukumar kula da ingancin magani da abinci ta ce akwai wani maganin da ke yawo a kasar nan, wanda ke sanya mutae=ne su mutu bayan an sha, ya kashe kananan yara.
Mutane da yawa za su rasa ayyukansu a nan gaba yayin da mutum-mutumi ke kara yawa a kamfanoni da yawa masu daukar hankali. Bidiyo ya nuna misalin irin ayyukan.
Rahoto ya bayyana yadda wasu jihohin Najeriya suka zama su ne kan gaba wajen kashe kudin waya da 'data' a shekarar da ta gabata ta 2022. An fadi sunan jihohin.
Wani sabon rahoto ya bayyana cewa, akwai wasu attajiran nahiyar Afrika da suka mallaki kudaden da suka kao 50% na yankin a wannan karon, an fadi ta yaya kenan.
Labarin da ke iso mu ya bayyana cewa, wani gini ya ruguje a wani yankin jihar Oyo inda ya hallaka mutanen da ba a san adadinsu ya zuwa yanzu da ake hada rahoto.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari