Labaran tattalin arzikin Najeriya
Har yanzu Aliko Dangote shine mutum mafi kudi a Najeriya, kuma shine kadai aka ambaci sunansa cikin attajiran duniya mafi yawan dukiya guda 400 Abdulsamad Rabiu
Wata babbar yarinya 'yar Najeriya ta hau jirgi daga birnin Landan zuwa Najeriya jim kadan bayan da ASUU ta janye yajin aiki a kasar nan da aka jima ana yi.
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya bayyana cewa, gwamnatin tarayya kadai ba ta da karfin iya rike jami'o'in kasar, Channels Tv ta ruwaito a yau.
Jami'an 'yan sanda a jihar Adamawa sun kama wasu mutum biyu dauke da kokon kan dan adam da wasu kasusuwan da suka sato daga wani kabari a kasar Kamaru. inji su.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya sake daga adadin nade-naden hadimansa a fannin siyasa daga 28,000 zuwa 50,000, The Nation ta ruwaito da yammacin Alhamis.
Jim kadan bayan da kotun daukaka kara ta wanke Nnamdi Kanu, shugaba kungiyar IPOB daga zargin da ake masa, tare da sallamarsa, magoya bayansa sun fito murna.
Tattaunawar majalisar zartarwar kungiyar malaman jami'a (ASUU) za ta guda a daren yau a babban birnin tarayya Abuja, inji rahoton Punch a yau Alhamis 13 ga wata
Wani bidiyo mai taba zuciya ya nuna lokacin da wata mata mai juna biyu dake aikin gini, lamarin da ya jawo martanin jama'a a kafar TikTok da ake yada bidiyo.
Gwamnan jijar Benue, Samuel Ortom ya bayyana cewa, al'ummar Inyamurai na da duk abin da ake bukata su mulki Najeriya matukar aka basu daman yin hakan a kasar.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari