Labaran tattalin arzikin Najeriya
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar AA, Hamza Al-Mustapha ya ce hukumomin da ake kirkira a Najeriya domin yakar rashawa a Najeriya za su iya yakar rashawan ba
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Accord Farfesa Chris Imulomen ya bayyana cewa, kalubalen da Najeriya ke fuskanta sun fi karfin shugaba mai shekaru 70.
Fadar shugaban kasa ta shirya kashe N14.8bn domin sayen datan hawa shafukan yanar gizo, takardu da sauran kudaden da suka shafi katin waya a cikin kasafin 2023.
Kakakin majalisar wakilai ta kasa, Femi Gbajabiamila ya tabbatarwa 'yan Najeriya cewa, nan kusa kadan kungiyar malaman jami'a za ta koma bakin aiki nan kusa.
Babban lauya Femi Falana ya bayyana kwarin gwiwar cewa, nan ba da dadewa kungiyar malaman jami'a karkashin ASUU za su janye yajin aikin da suke yi tun Fabrairu.
Kungiyar manoma, masu sarrafawa da dillalan alkama a Najeriya (NAWFPMAN) ta tabbarwa 'yan Najeriya iya samar da hekta 200,000 na alkama ta hanyar tallafin CBN.
Mai magana da yawun majalisar dattawan Arewa, Dakta Hakeem Baba-Ahmad ya bayyana cewa, bai dace Najeriya ta samu shugaba mai irin halayen Buhari ba a zabe.
Kungiyar kare hakkin musulmai ta MURIC ta goyi bayan batun Segun Runsewe na cewa majalisar dokokin kasa ta ba hukumar al'adu ta kasa (NCAC) ikon ji da BBNaija.
Bincike ya nuna cewa, kasafin kudin 2023 da shugaban kasan Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar a makon jiya ya bayyana adadin kudaden da ofishinsa da na mat
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari