Labaran tattalin arzikin Najeriya
Wani rahoto ya nuna yadda wasu bata gari ke ƙokarin yada jabun kudi, bayan da CBN ƙasar nan ya shigo ko ya fitar da sabbin kudi bayan canja musu fasalinsu.
Wani dan Najeriya mai suna De General ya sanya farin ciki a fuskar mabaraci inda ya ba shi tsabar kudi N100k a nan take, lamarin da ya jijjiga intanet kwanan na
Wani labari mara dadi da muke samu ya bayyana cewa, wasu mutane sai mutuwa suke bayan cin abinci mai guba a wata karamar hukuma a jihar Kuros Ribas. Aa bincike.
Gwamnatin jihar Delta a Kudancin Najeriya ta kwace wasu filaye, lamarin da ya kai ga mutuwatr akalla mutane 10 biyo bayan samun bugun zuciya, inji majiyarsu.
Dan takarar shugaban kasa na APC ya jawo cece-kuce daga jama'ar soshiyal midiya bayan da da ce ya kamata a ci gaba da noman masara, hakan na da amfani sosai.
wata mata a wani bidiyo da jaridar Punch suka wallafa ya nuna yadda wata mata mai sai da abinci ta ki karbar sabbin takardun kudi tana mai cewa kudin jabu ne
Kafin tattalin arzikin Najeriya ya cigaba, sai an yi watsi da tsarin tallafin man fetur. Wannan shi ne ra'ayin Gwamnan na jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai.
Rikici ya barke tsakanin fasinja da kwandasta kan karbar sabuwar 1000 da aka kaddamar a Najerya, matashin ya ba da mamaki matukar da gaske a cikin wani bidiyo.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya ya sha yabo daga shugaban kasar Amurka, Joe Biden. Biden ya ce Buhari abin koyi ne ga dimokradiyyar nahiyar Afrika.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari