Hukumar NDLEA
Yanzu muke samun labarin yadda ake kayawa da batun Abba Kyari a babbar kotun tarayya da ke Abuja, An ce ba za a bada belin Kyari ba saboda wasu dalilai na kotu.
Jami'an hukumar yaki da fasa-kwabrin miyagun kwayoyi (NDLEA) sun kama a kalla kwayoyin Tramadol masu nauyin 225mg guda 649,300 da Euro 809,850 da sauransu.
Yayin da ake ci gaba da fuskantar cece-kuce a batun Abba Kyari, kotu ta ba da umarnin a duba bukatar Kyari na neman beli domin ya je a duba lafiyarsa cikin gagg
Hukumar NDLEA ta gano wasu gonakin tabar wiwi masu girman hekta sana da 200, sun kone kurmus. Wannan lamari ya ba da mamaki yayin da ake ci gaba da aikata.
Wata kotu a Abuja ta amince hukumar NDLEA ta ci gaba da ajiye wasu mutum biyu da ake zargin abokan harkallar Abba Kyari ne. Za a bincike su na tsawon kwana 14.
DCP Abba Kyari ya nemi hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta biya shi diyyar naira miliyan 500 kan zargin kama shi da tsare shi ba bisa
Abba Kyari ya yi karfin hali, ya maka gwamnatin Buhari a kotu saboda rashin laifyan da yake fama dashi. Ya ce kuma sharri aka yi masa kan wannan zargin kwaya.
Hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, ta kama wasu kudin jabu a tsabarsu da suka kai $4.7 miliyan a Abuja, an mika shi hukumar EFCC da ke garinAbuja.
Dan takarar shugaban kasa Adamu Garba ya fito ya magantu kan zargin da Abba Kyari ya yi na cewa 'yan IPOB da ESN ke son ganin bayan sa ganin yadda ya addabe su.
Hukumar NDLEA
Samu kari