Hukumar NDLEA
Abba Kyari ya taba yada wani hoton da ke nuna yana yaki shan miyagun kwayoyi kafin daga bisani a kama shi da laifin safarar miyagun kwayoyi daga hukumar NDLEA.
Hukumar hana amfani da miyagun kwayoyi a Najeriya NDLEA ta yi martani da jawabin Sifeto Janar na yan sanda inda yayi kira ga a hukunta jami'an hukumar da suka.
Yayin da ake ci gaba da zargin Abba Kyari a hannu a aikata mummunar dabi'ar nan ta safarar miyagun kwayoyi, ko kunsan wace irin rayuwa Kyari ya yi a baya kadan.
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, a ranar Talata ta fara yi wa dakataccen shugaban yan sandan IRT, DCP Abba Kyari tambayoyi kan zarginsa d
Sifeto Janar na yan sanda, IGP Usman Baba Alkali, ya yi kira ga Shugaban hukumar hana fasa kwabrin muggan kwayoyi, Janar Buba Marwa (mrty) ya damke jami'ansa.
Wurin karfe 5 na yammacin Litinin 'yan sandan Najeriya suka mika DCP Abba Kyari, ACP Sunday J. Ubua, ASP Bawa James, Sifeta Simon Agirgba, Sifeta John Nuhu.
Hedkwatar 'yan sandan Najeriya ta bayyana sunayen wadanda ake zargi da hada kai da DSP Abba Kyari da wasu 'yan sanda hudu wurin shigo da miyagun kwayoyi kasar.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta yi gaggawan kamo Abba Kyari kafin ya gudu. Yanzu haka yana hannun hukuma tare da wasu mutanesa da aka kama su tare a wani wuri.
Bayan kamo shi, an mika Abba Kyari ga hukumar NDLEA domin ci gaba da yi masa tambayoyi kan zargin da ake masa na harkallar miyagun kwayoyi da aka gano yau.
Hukumar NDLEA
Samu kari