Hukumar Sojin Saman Najeriya
Bayan samamen da suka kai ranar Asabar da rana, rundunar sojin saman Najeriya ta sake ƙaddamae hari karo na biyu a jere kan maɓiyar Bello Turji dake Zamfara.
Jama’a sun shiga tashin hankali a kusa da barikin sojojin kasa na 1 Division a Odogbo a garin Ibadan yayin da aka samu tsautsayi wajen koyon harbi a makon nan
Jirgin sojojin saman Najeriya na Super Tucano ya gano wani asibiti da 'yan ta'addan ISWAP/Boko Haram ke jinya tare da iyalansu a Sambisa, ya ragargaji asibitin.
Miyagun ‘Yan bindiga sun dauke Basarake, ana zargin sun yi garkuwa da shi a Owerri. Abin ya faru ne a gaban wani ofishin Mai martaban a unguwar Tetlow a jiya.
Ma’aikatan harkokin jiragen sama suna shirin gudanar da zanga-zanga a filayen jirgi. Kungiyoyin NUATE, ATSSSAN, ANAP, NAAPE, AUPCTRE sun bayyana haka a Legas.
Wasu yan ta'addan Boko Haram sun yi arangama da yan ta'addan ISWAP yayinda suke kokarin gudun ruwan wuta daga jami'an Sojojin saman Najeriya a jihar Borno.
Rauf Aregbesola ya bayyana a kwamitin majalisa, ya bayyana abin da ya faru ranar da aka fasa gidan yarin Kuje. Ministan Ya yi Karin Haske Kan Abin da Ya Faru.
A jihar Borno, ‘Yan ta’addan sun dauko gawawwaki domin suyi sallah, sai jirgin Super Tucano ya sake yi masu luguden wuta. Har yanzu ba a a san iyakar barnar ba
Shugaban Karamar Hukuma Ya Sha Duwatsu a Hannun Talakawa a Neja. Da mutanen gari suka ji labarin Mohammed Garba Daza ya zo ta’aziyya, sai suka dura kan shi.
Hukumar Sojin Saman Najeriya
Samu kari