Hukumar Sojin Saman Najeriya
Gwamnatin jihar Bauchi ta zargi wani jirgin da ke yawo a wasu sassan jihar da yiwuwar kokarin wanzar da ta'addanci a jihar. Gwamnan ya ce dole a yi bincike.
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC) ta gurafanar da wani jami'in hukumar sojin saman Najeeiya bisa zargin ƙashe kuɗin da aka tura masa bisa kuskure.
Rundunar sojin kasa ta bayyana cewa dakarunta na sashi na uku a rundunar Operation Hadin Kai sun sun hallaka yan ta'addan Boko Haram da ISWAP 26 a Gajiram.
An damke macijiyar da tayi sanadiyar mutuwar jami'ar hukumar Sojin saman Najeriya, Lance Kofur, Kofur Bercy Ogah, a barikin NAF Base dake birnin tarayya Abuja.
NAF ta tura jirage masu saukar ungulu domin fara aikin sintiri da rakiya ga jiragen kasa masu jigila daga Kaduna zuwa Abuja. A halin yanzu za a fara ganin jirag
Rahotanni da muke samu sun shaida cewa, an kama wani jami'in soja da ke da hannu a harin da aka kai makarantar horar da sojoji ta NDA a cikin watan Agustan bana
Rundunar sojin saman Najeriya ta karyata jita-jitan da wasu rahotanni ke yadawa na cewa, gwamnati ta biya kudi saboda kada 'yan bindiga su harbo jirgin Buhari.
Rundunar sojin Najeriya ta fitar da jerin mutanen da za ta dauka cikin aikin sojin sama. Ta bayyana abubuwan da ake bukata duk wanda aka zai tanada kafin zuwa h
Rundunar sojin saman Najeriya ta bayyana cewa, za ta ci gaba da daukar daliban makarantar sojin sama kai tsaye zuwa aikin sojin sama. An bayyana haka ne bayan r
Hukumar Sojin Saman Najeriya
Samu kari