Hukumar Jin dadin yan sanda
Ana zargin manyan PDP a Imo, Emeka Ihedioha, Ugochinyere Ikenga da Gerald Irona da kashe-kashe. PDP ta bukaci IC na ‘Yan Sanda ya tsige Kwamishinan 'Yan sanda.
Bayan kwashe shekara 35 suna aiki a rundunar ƴan sandan Najeriya. Yau ne ranar ritayar sifeto janar na ƴan sanda, Usman Baba Alkali, da wasu manyan ƴan sanda.
Yan sanda sun kama wani mutum mai suna Semiu Adegesin dan shekara 45 kan zarginsa da sakacin barin bindigarsa da harsashi a fili inda yara suka saba wasa a Ogun
Wani jami'in ɗan sanda mai aikin gadi a gidan tsohon kwamishinan ƴan sandan jihar Ogun ya rigamu gidan gaskiya. Ɗan sandan ya mutu ne a bakin aiki yana barci.
Yan sanda sun kama Ado Doguwa kan zargin rawar ganin da ya taka wajen kisan mutane da dama da kona sakatariyar jam'iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP).
Abdullahi Haruna Kiyawa wanda shi ne Kakakin jami’an ‘yan sandan Kano, ya ce sun yi sabon Kwamishina. A Ribas akwai sababbin Kwamishinoni 4 da aka tura a jiya.
Hukumar kula da ayyukan yan sanda (PSC) ta janye nadin da ta yiwa Naja’atu Muhammad a matsayin daya daga cikin kwamishinonin da za su kula da ayyukan yan sanda.
Rahotannin da muke samu da safiyar nan daga jihar Bauchi, sun nuna cewa karamin mataimakin shugaban hukumar yan sanda ta kasa, Lawan Tanko Jimeta, ya rasu.
Rundunar yan sanda ta jihar Legas tace ta fara neman wani Tajudeen Olanrewaju Bakare, ruwa a jallo saboda wani bidiyo da ya wallafa yana rike da bindigu a Legas
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari