Hukumar yan sandan NAjeriya
Yan sanda sun tabbatar da kisan mutane a wani mummunan hari da yan ta'addan IPOB suka kai kan matafiya a titin Okigwe-Owerri da ke jihar Imo ranar Alhamis.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Benue. 'Yan bindigan sun hallaka wani basarake lokacin da yake aiki a gonarsa.
Rahoton da muke samu sun tabbatar da cewa rundunar 'yan sanda ta kama sabon sarkin Ijare, Oba Adekolajo Aladeseyi, da wasu mutane hudu bisa zargin nada kansu.
Majiyoyi sun ce wasu yan bindiga da ake zargin makiyaya ne sun kashe wani jami’in ‘yan sanda da wani mutum a kauyen Ikyac-Gev da ke Makurdi a jihar Benue.
Wasu mahara da ake zargin ƴan fashin teku ne sun farmaki jiragen ruwa guda 3, sun sace fasinjoji 13 a yankin karamar hukumar Okrika a jihar Ribas jiya Talata.
Kwamishinar jin dadin mata ta jihar Anambra, Ify Obinabo, ta bayyana yadda wata mata ta zo ofishinta tana neman taimako kan yadda ɗanta ke yi wa mata ciki.
Sufeton 'yan sanda IGP Kayode ya ziyarci wajen da ake kera makamai a Najeriya. Hakan na zuwa ne yayin da Bola Tinubu ya hana shigo da kayan da ake yi a Najeriya.
'Yan bindoga dauke da makamai sun kai hare-hare kan wasu kauyuka a jihar Zamfara. A yayin hare-haren na ramuwar gayya sun kashe mutum 12 tare da sace wasu.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Bayelsa ta tabbatar da kama ɗaya daga cikin waɗanda ake zargi da kisan surukin gwamna Douye Diri tare da wasu manyan mutane 2.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari