Hukumar yan sandan NAjeriya
Gabannin zaben gwamna, yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe jami'an yan sanda hudu a garin Oraifite da ke karamar hukumar Ekwusigo na jihar Anambra.
Rundunar yan sandan birnin tarayya ta karyata rahoton cewa an yi nasarar ceto mutane shida da yan bindiga suka yi garkuwa da su a gidajen malaman jami'ar Abuja.
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe wasu jami’an ‘yan sanda biyu da ke aiki a wani shingen bincike a yankin Diobu, Port Harcourt, jihar Ribas.
Kimanin mutum 60 ‘yan bindiga su ka sace a cocin Emmanuel Baptist da ke Kakau Daji a karamar hukumar Chikun a jihar kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Yan bind
Hukumar 'yan sandan babbar birnin tarayya ta tabbatar da harin da 'yan bindiga suka kai jami'ar Abuja, ta ce sun yi awon gaba da akalla ma'aikata su shida.
Wasu mutane sun buya a lungu suna sarrafa kayan shaye-shaye da barasa na bogi, kafin dubunsu ya cika 'yan sanda suka yi ram dasu ake ci gaba da bincikarsu.
Batutuwa sun yi ta yawo a kafafen sada zumunta cewa, hukumar 'yan sanda ta dawo da Abba Kyari bayan kammala bincike akansa bisa zargin hannu a wata damfara.
Gwamnatin Zamfara ta amince da kara bude kasuwanni 7 wadanda da can ta umarci a rufe su don kawo gyara akan matsalolin tsaron da jihar ta ke fama da su a yankin
Rundunar ‘yan sanda ta damke wasu jami’in ta da laifin kwacen kudin daga hannun wani matafiyi, Victor Agunwah bayan ya kai korafi wurin Rabiu Hussaini, kwamishi
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari