Hukumar yan sandan NAjeriya
Daliban makarantar Community High School, Ijoun, da ke karamar hukumar Yewa ta arewa a jihar Ogun, sun yo hayar wasu ‘yan ta'adda domin su lallasa malamansu.
Jami'an ‘yan sandan jihar Binuwai sun kama wata Blessing Oghule da bindiga, sauran miyagun makamai da kuma miyagun kwayoyi. Bisa ruwayar LIB, mai magana da yawa
Wasu 'yan bindiga sun kai hari ofsihin 'yan sanda, sun hallaka wasu jami'ai uku. Harin ya faru ne a jihar Ebonyi a kudancin Najeriya, inda ake yawan samun harin
Wasu 'yan bindiga sun sace wasu daliban makarantar kasa da firamare a jihar Ondo yayin da mahaifiyarsu ta dawo dasu daga makaranta. Rahoto ya bayyana lamarin.
Kakakin yan sandan Bauchi, Wakil ya bayyana cewa an kama wadanda ake zargin ne kan aikata laifuka mabanbanta kuma a wurare da lokuta daban-daban a fadin jihar.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Bauchi ta kama wani matashi mai suna, Enoch Yohanna bisa zargin ture budurwarsa, Ruth Amos, inda ta buga kai a kasa har lahira.
Kudu maso gaba - Jami'an hukuma sun damke wata mata mai suna Miss Mercy Okon da ta sayar da diyarta mai wata uku da haihuwa a farashi N150,000 saboda rashin kud
An shiga halin tsoro da fargaba a yankin Mpape da ke babbar birnin tarayya Abuja bayan wani hari da aka kai fadar hakimin garin wanda ya yi sanadiyar rasa rai.
Wasu yan bindiga da ake zargin yan ta'addan IPOB/ESN ne sun kuma kai hari ofishin yan sanda a inda suka banka wuta hedkwatar yan sandan karamar hukumar Isiala.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari