Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar 'yan sandan jihar Delta ta kama wani direban keken adaidaita, wanda ake shirin daura ma aure a ranar Asabar, 13 da watan Nuwamba, kan laifin fashi.
Wasu bata gari da ake kyautata zaton masu kisa ne don a biya su kudi sun tafi gidan shugaban kamfanin Three Brothers Mills a Jigawa, Alhaji Musa sun bindige shi
Wani mutum mai suna Abdulateef ya riga mu gidan gaskiya bayan matarsa ta daba masa wuka ya.Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa matar ta yi wa mijin wannan raunin
Rahoton yan sanda ya nuna cewa wani direban mota ne ya kashe dan jaridar Vanguard, Tordue Henry Salem, wanda aka tsinci gawarsa a ranar Alhamis, 11 ga Nuwamba.
Rundunar yan sandan jihar Neja ta ce jami'anta sun bindige wani da ake zaton mai garkuwa da mutane ne wanda ya nemi guduwa a karamar hukumar Bosso da ke jihar.
Kwamitin bincike kan zaluncin yan sandan EndSARS a ranar Laraba ta saurari bayanin yadda wani barawon waya, Ogaga Ohore, ya rasa rayuwarsa a sakamakon rikici.
‘Yan sanda sun kama wasu samari 2 bisa kama su dumu-dumu da laifin sare wa juna hannaye, kamar yadda jaridar Premium Times ta ruwaito. An ruwaito yadda ‘yan san
Wasu 'yan bindiga sun tari motar 'yan sanda, sun bude mata inda suka hallaka akalla jami'an bakwai. An ruwaito cewa, jami;an na kan hanyarsu ta dawowa daga aiki
Wasu matasa sun ba hammata iska a jihar Yobe, lamarin da ya kai ga suka datsewa junansu hannayen hagu. A yanzu haka suna asibiti ana ci gaba da basu magano.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari