Hukumar yan sandan NAjeriya
Rahotanni daga babban birnin jihar Abia na nuna cewa wasu tsagerun yan bindiga da ba'a gane su ba, sun farmaki babbar hedkwatar yan sanda ta jihar dake Umahia.
'Yan bindiga a jihar Zamfara sun fito da sabon salon zaluntar al'umma a yankuna daban-daban. Sun bayyana sabon harajin da ya kai Naira miliyan daya kan kauyuka.
Yan bindiga sun sace mutane 11 ciki har da babban limami, Aminu Garba, wanda ke shirin jagorantar mutane yin sallah Juma'a a jam'i a kauyen Gatawa da ke karamar
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun afka kauyen Kurawa da ke karamar hukumar Sabon Birni a jihar inda su ka halaka mutane uku, Daily Trust ta ruwaito cewa
Matasa a halin yanzu sun fita titunan wasu garuruwa a arewacin Najeriya suna zanga-zanga kan yawaitar kashe-kashe a yankin, Daily Trust ta ruwaito. Duk da cewa
Mutanen tsohuwar masarautar Atta da ke karamar hukumar Njaba ta jihar Imo sun tsunduma zaman makoki bayan kisar gillar da aka yi wa sarkinsu, Eze Edwin Azike.T
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta bayyana adadin mace-mace da aka samu da kuma adadin wadanda suka jikkata a hatsarin mota da ya faru jiya Talata 7 ga wata.
Daliban makarantar sakandare a jihar Edo sun yi wa dan sanda tsirara, sun kori shugaban makaranta da malamai tare da kone wani sashi na makarantarsu a jihar.
Wasu jami'an 'yan sanda sun runtuma kame a Abuja, sun harbi wani jami'in DSS cikin rashin sani. A halin yanzu yana can asibiti inda ake duba lafiyarsa yayin
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari