Hukumar yan sandan NAjeriya
Yan bindiga sun sace wani magidanci, London da matarsa, Blessing Omoru a cikin gonarsu da ke wani kauye a karamar hukumar Obokun a cikin jihar. The Nation ta ta
Wani mutum mai ikirarin shi lauya ne ya shiga hannu a Fatakwal cikin harabar kotu ranar Laraba, 1 ga Disamba, 2021. Abokan aikinsa ne suka tona masa asiri.
Wasu fusatattun yan acaɓa sun lakada wa jami'an yan sanda dukan tsiya a Legas, hukumar yan sanda ta gurfanar da su a gaban kotun majistire dake jigar Legas.
Franka Mba, mai magana da yawun rundunar 'yan sandan Najeriya ya ce an cafke masu hannu a kai farmakin masallaci na jihar Neja. Suna daga cikin 'yan gidan yari.
Rundunar yan sandan ƙasar nan ta bayyana cewa jami'anta sun samu nasarar damke wasu mutum 32 da ake zargi da aikata manyan laifukan garkuwa da aikin yan bindiga
Jaruman jami'an yan sandan Nigeria sun dakile wani hari da wasu yan ta'addan Boko Haram suka kai inda suka yi yunkurin sace fasinjoji 15 da wani soja a Borno a
Hukumar yan sandan kasar nan ta bude sahfin yanar gizo da zaka nemi aikin jami'in dan sanda, daga yau 29 ga watan nuwamba, 2021, zuwa mako shida masu zuwa.
Rundunar 'yan sandan jihar Edo ta tabbatar da garkuwa da DPO, CSP Ibrahim Ishaq na ofishin yankin Fugar da ke karamar hukumar Etsako ta jihar da miyagun sukai.
Gwarazan jami'an yan sanda sun samu nasarar damke wani ɗan fashi mai mugun hatsari da aka jima ana nema ruwa a jallo a jihar Kano, ɗan fashin dan shekara 18.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari