Hukumar yan sandan NAjeriya
Abba Kyari ya sake wasu fade-fade yayin da ake masa tambayoyi a hukumar NDLEA, wannan yasa hukumar ta je kotu neman ci gaba da tsare Abba Kyari don ci gaba da
Yan ta'adda a Jihar Kaduna sun yi garkuwa da mutane 22 sun kuma raunata wasu a ranar Laraba a garin Idon da ke karamar hukumar Kajuru a jihar, Vanguard ta ruwai
Mataimakin sifeta janar na ‘yan sanda mai murabus, AIG Austin Iwar ya ce kama Abba Kyari akan harkar miyagun kwayoyi yana nuna cewa akwai ire-iren masu halayen
Hukumar NDLEA ta yi martani ga yadda rundunar 'yan sanda ta yi zargin cewa, dole a yi bincike a gano wadanda ke da hannu tare da Kyari daga cikin 'yan NDLEA.
A ranar Laraba, babbar kotun Kubwa da ke Abuja ta umarci wani mai aski, Isaac Clement mai shekaru 21 da ya dinga share ofishin ‘yan sanda na tsawon kwana 90, Va
Shugaban NDLEA, Buba Marwa, ya kai ziyarar ba-zata hedkwatar hukumar 'yan sanda inda ya gana da Sifeta Janar Alkali Baba kan hannun Kyari a safarar kwayoyi.
Abba Kyari ya taba yada wani hoton da ke nuna yana yaki shan miyagun kwayoyi kafin daga bisani a kama shi da laifin safarar miyagun kwayoyi daga hukumar NDLEA.
Kwamitin binciken harkalla Abba Kyari da dan damfara Hushpuppi, ya bukaci da a rage wa dan sandan matsayi zuwa ACp sakamakon ganowa da aka yi ya amsa cin hanci.
Yayin da ake ci gaba da zargin Abba Kyari a hannu a aikata mummunar dabi'ar nan ta safarar miyagun kwayoyi, ko kunsan wace irin rayuwa Kyari ya yi a baya kadan.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari