Hukumar yan sandan NAjeriya
Wata dalibar jami'a ta bata bat yayin da aka ce ta ajiye wasika ta yi tafiyarta. Ya zuwa yanzu dai ba a san inda take ba, hukumomin tsaro na ci gaba da bincike.
Dakarun ‘Yan Sanda sun bankado wadanda suka kona ofishin Hukumar INEC a Imo. 'Yan IPOB da Eastern Security Network (ESN) sun ce ba suka yi wannan aika-aika ba.
Wata mummunar arangama tsakanin jami’an sojin ruwa da na ‘yan sanda yayi ajalin ‘dan sanda mai mukamin ASP. An gano cewa har da masu wucewa 3 lamarin ya ritsa.
A ci gaba da binciken gano tushen kai harin, hukumar yan sanda reshen jihar Neja sun saki sabbin bayanan da suka samu daga bakin waɗanda ake zargi da shiga
Hukumar 'yan sandan Najeriya ta sa a dasa jami'anta a hanyar Abuja zuwa Kaduna ta jirgin kasa. Wannan na zuwa ne daidai lokacin da jirgi zai ci gaba da aiki.
Rundunar 'yan sanda ta jihar Jigawa ta ce jami'anta sun kama wata mata mai suna Balaraba Shehu da saurayinta sakamakon binne jinjirin da ta haifa da ransa.
An samu faruwar wani rikici da ya yi sanadiyyar mutuwar mutum 8, ciki har da kananan yara 8 a jihar Borno. An zauna da shugabanni don dinke faruwar hakan gaba.
Majiyoyi daga dangi sun bayyana yadda aka sako matashi Aminu da ya zagi uwar gidan shugaban kasa Aisha Buhari. An sako AMinu tare da mika shi ga iyayensa kai.
Jami'an rundunar yan sanda na Boi, karamar hukumar Bogoro na jihar Bauchi sun gano gawar wani dan kasuwa mai suna Mr Mr Chukwunonso Chukwujekwu da dakin otel.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari