Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar yan sandan jihar Enugu sun damke wasu manyan ‘yan ta’adda hudu da aka dade ana nema. An kama su da miyagun makamai da suka hada da bindigu da harsasai.
Rundunar yan sandan Najeriya ta gano abun da ta bayyana a matsayin babban masana’antar kera bama-bamai wanda mambobin kungiyar yan aware na IPOB ke gudanarwa.
Wata kotun jihar Kano ta yankewa wani tsohon dan Hisbah hkuincinkisa ta hanyar rataya saboda kashe bazawararsa da ya yi shekaru sama da 10 da suka wuce, 2011.
Babban Kotun tarayya dake Abuja ta yi watsi da hukuncin jefa shugaban hukumar yan sandan Najeriya IGP Alkali zuwa gidan yari bisa laifin rainawa kotu hankali
Rundunar yan sanda Nigeria ta magana game da wasu kudade da ake nunuwa a wani fefan bidiyo wanda ke nuna kudaden rubabbune ko kuma sun lalace.tace tasan na waye
Rundunar yan sandan Najeriya ta ja hankalin jam'iyyun siyasa, yan takara a kan sun wayar da kan mabiyansu game da bin dokokin zabe da guje ma aikata laifuka.
Matsalar ta'addancin yan fashin daji waɗanda gwamnatin Najeriya ta ayyana su a matsayin 'yan ta'adda ya yu sanadin rasuwar wasu 'yan kasuwa hudu a yankin Jibiya
'Yan bindiga sun kai mummunan hari kan wani ofishin INEC a jihar Imo, sun gamu da ajalisnu. An hallaka akalla mutum uku ciki har da kwamandan 'yan ta'addan.
Jami’an ‘yan sandan jihar Bayelsa sun damke wani boka Kan zargin sama da dadi da kudin wasu kwastominsa har N1.5 biliyan da dalolin bogi da aka kama shi dasu.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari