Hukumar yan sandan NAjeriya
Za a ji Zainab-Duke Abiola ta fadawa kotu cewa mutanen da ta ke kara sun yi mata sharrin cin zarafin Teju Moses a lokacin shi ne dogarin ‘yan sanda dake gadinta
Dan takarar kujerar mamban majalisar wakilan tarayya na PDP a jihar Kuros Riba, Peter Akpanke, ya ce saboda siyasa ne ya sa aka ayyana nemansa ruwa a jallo.
Shugaban Najeriya, Alhaji Muhammadu Buhari, ya nada tsohon sufetan yan sanda, Solomon Arase a matsayin shugaban hukumar kula da ayyukan yan sanda ta ƙasa PSC.
Rundunaar yan sandan jihar Ebonyi ta yi ram da shugaban APC na jiha da wasu mutane sama da 20 da take zargi da daukar nauyin kashe-kashe da kone kone a jihar
Bayanan da muka samu sun nuna cewa jami'an tsaro sun yi nasarar kama wani Bello Ƴellowa, wanda ake zargin yana da hannu a harin da aka kaiwa jirgin kasan Kd-Abj
Makonni bayan kisan basaraken Lambata, Mohammed Abdulsafur, jami'an rundunar yan sanda a jihar Neja sun yi nasarar kama wasu da ake zargi da hannu a kisan.
Dakarun yan sanda sun rasa mutum ɗaya yayin da suka dakile harin yan bindiga a hedkwatar yan sanda da ke ƙaramar hukumar Aguta jihar Imo ranar Asabar da safe.
Jami'an hukumar yan sandan Najeriya sun sanar da nasarar ceto dalibai biyu cikin daliban makarantar firamaren da yan bindiga sukayi garkuwa da su a garin Doma.
Wasu yan ta'adda sun halaka kansila mai wakiltar mazabar Allawa a karamar hukumar Shiroro a jihar Neja, Yakubu Saleh. Maharan sun tare kansilar ne da abokinsa.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari