Hukumar yan sandan NAjeriya
Wata matashiyar budurwa mai shekaru 16, Priscilla Galadima, ta gamu da ajalinta bayan wata motar tanka ta bi ta kanta a garin Minna, babban birnin jihar Neja.
Sifetan 'yan sanda a Najeriya, Olukayode Egbetokun ya bayyana cewa hukumar su na bukatar karin jami'ai dubu 190 don wadatar da tsaro kamar yadda ya kamata.
Jami'an ƴan sanda a jihar Ogun sun cafke wani fasto na cocin Cherubim and Seraphim Church, bisa zargin cinnawa wata budurwa wuta lokacin yi mata addu'a a cocin.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi alkawarin sauya tunani da kuma bai wa tubabbun 'yan daba 100 ayyukan yi wadanda kwamishinan 'yan sanda, Gumel ya mika su gare shi.
Wani matashi ya salwantar da ran mahaifinsa mai shekara 100 a duniya bayan ya ƙi dawo masa da kuɗinsa wanda hakan ya fusata shi ya aikata wannan ɗanyen aikin.
Shahararren ɗan daudun nan Idris Okuneye Olanrewaju wanda aka fi sani da Bobrisky, ya yi martani kan kamen 'yan luwadi 100 da jami'an 'yan sandan jihar Delta.
Hukumar yan sanda reshen jihar Delta ta sha alwashin gurfanar da yan luwadin da jami'anta suka damƙe a wani fitaccen Otal a jihar Delta bisa dokar Najeriya.
'Yan sanda sun yi ram da wani ɗalibin jami'ar Patakwal (UNIPORT) bisa zargin ya daɓa wa budurwarsa wuka har lahira daga samun saɓani a gidan da yake zaune.
Hukumar tsaro ta NSCDC ta kama matasa 46 a gidajen Gala a jihar Gombe bayan Gwamna Inuwa Yahaya ya umarci kulle dukkan gidajen Galan a Gombe don rage barna.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari