Hukumar yan sandan NAjeriya
Kwamishinan yan sandan Kano, CP Muhammed Hussaini Gumel, ya ce dakarun rundunar yan sanda sun samu nasarori masu dumbin ya kananan hukumomi 44 a jihar.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, zai yi rabon babura ga jami'an tsaro na yan sanda da na yan sandan farin kaya a Kano.
Rundunar yan sandan Najeriya ta sanar da cewa ta kama wasu mutane uku da ake zargin sune ke gudanar da shafin wallafa labarai na Gistlover wanda ya yi kaurin suna.
Rundunar 'yan sanda a jihar Yobe ta ce ta kama wani magidanci bisa zarginsa da kashe matarsa a gadon barcin ta a ranar Alhamis, misalin karfe 4:48 na yamma.
Wasu matasa dun cinna wa wata tsohuwa mai shekaru 75 wuta a gidanta inda ya yi sanadin mutuwarta da kuma jikarta mai shekaru biyar kacal a duniya a Kogi.
Rahotanni daga yankin karamar hukumar Bwari a birnin tarayya ya nuna cewa yan bindiga sun yi garkuwa da yan uwan juna su bakwai, sun ji wa yan sanda biyu rauni.
'Yan ta'adda da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun yi ajalin wai Fasto mai suna Luka Levong a garin Kwari da ke karamar hukumar Geidam a jihar Yobe.
Rundunar 'yan sanda a jihar Borno ta cafke wata kwararriyar mai satar waya mai suna Fatima Abacha a jihar Borno da wasu mutane 84 kan wasu zarge-zarge.
Rundunar 'yan sanda ta sallami wasu jami'anta guda biyu tare da shirin gurfanar da su gaban kotu. An kama su da laifin aikata fashi da makami tare da 'yan bijilante.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari