Hukumar yan sandan NAjeriya
Wasu gungun 'yan bindiga sun kai farmaki kauyen Garam da ke jihar Neja inda suka yi garkuwa da mutum uku. Wannan shi ne karo na biyu da suke kai hari garin.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu 'yan bindiga sun yi awon gaba da mutane uku bayan harbe wani dan banga a Barangoni da ke Bwari a babban birnin tarayya Abuja.
An yi garkuwa da Safiyanu Isa Andaha tare da wani Alhaji Adamu a yammacin ranar 1 ga Janairu, 2024 a hanyar Akwanga-Andaha. Jami'an tsaro sun bazama nemansu.
Jami'an 'yan sanda biyu sun jikkata bayan wasu direbobin mota biyu sun murkushe su da gan-gan a jihar Legas, tuni aka kwashe su zuwa asibiti don ba su kulawa.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce jami'anta sun kama wasu mutane uku bisa zargin satar wayar wuta ta alminiyo a garin Saminaka da ke karamar hukumar Lere ta ji
Wasu miyagun yan bindiga sun sake kai hari a jihar Plateau, ana tsaka da jimamin kisan mutum 190 da yan bindiga suka yi a kananan hukumomi biyu na jihar.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) reshen jihar Kano ta ce ta yi nasarar kama a kalla mutane 1,000 kan laifuka masu alaka da miyagun kwayoyi.
Rundunar ƴan sandan jihar Kogi ta sanar da cewa jani'anta sun samu nasarar ceto wasu mutum sama da 20 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta sanar da cewa jami'anta sun samu nasarar kubutar da wasu mata da miji da miyagun yan bindiga suka yi yunkurin garkuwa da su.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari