Hukumar yan sandan NAjeriya
Kungiyar IMN ta yi ikirarin cewa jami'an tsaro sun kashe ƴan shi'a huɗu a arangamar da ta faru a Kaduna ranar Jumu'a, kakakin ƴan sanda ya musanta.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta sanar da samun nasarar ceto mutum 100 da aka yi garkuwa da su tare da hallaka miyagun 'yan bindiga mutum biyar.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai mummunan farmaki a jihar Kogi inda suka hallaka mutane da dama tare da kona gidaje masu tarin yawa a yayin harin.
Wasu miyagun yan bindiga da ake zargin fulani makiyaya ne sun halaka.mutane sama da 20 a wani sabon hari da suka kai wani kauye a jihar Kogi ranar Jumu'a.
Dakarun rundunar ƴan sandan jihar Kaduna sun yi arangama da ƴan shi'a a ranar Jumu'a ta karshe a watan Ramadan, ranar da suke kira da ranae Guds.
Wani fitaccen ɗan majalisar tarayya na APC a jihar Benuwai, Cif Agbese ya sha da ƙyar yayin da wasu ƴan baranda suka farmaki wurin taron da ya halarta a mazaɓarsa.
Babbar Kotun Tarayya da ke Legas ta sanya 9 ga watan Afrilu a matsayin ranar yanke hukunci kan ɗan daudu a Najeriya, Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky.
Miyagun ƴan bindiga sun shiga wani kauye a yankin karamar hukumar Bwari da ke birnin tarayya Abuja, sun halaka mutum ɗaya tare da sace wasu mutum biyu.
Wani jami'in rundunar ƴan snada da ke aikin raka jirgin ƙasan Kaduna zuwa Abuja ya rasu ana tsaka da tafiya, fasinja ya bayyana yadda lamarim ya auku.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari