Kasafin Kudi
Yayin da jihohi da dama ke kawo kudaden shiga, jihohi 10 a Najeriya sun fito da karancin kudaden shiga a kididdigar hukumar NBS na rabin shekarar nan ta 2021.
Bankin duniya ya bayyana cewa arzikin man feturin kasashe irinsu Najeriya, Ecuador da Chile na da kasa da shekaru 50 kafin ya kare gaba daya saboda haka su nemo
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, ya gabatar da naira biliyan 196.3 a matsayin kasafin kudin 2022 a yau Alhamis, 28 ga watan Oktoba, a zauren majalisar jihar Kano.
Zainab Ahmed, ministan kudi, kasafin kudi da tsare-tsare, ta ce gwamnatin tarayya za ta biya tallafin man fetur na watanni shida na farkon shekarar 2022. Ta bay
Shugaba Muhammadu Buhari ai kaddamar da eNaira a fadar Aso Villa, ranar Litinin, 26 ga Oktoba, 2021. Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayyana hakan a jawabin.
Wasu jihohi 33 na kasar nan ta yuwu su gaza biyan albashi bayan hukuncin gwamnatin tarayya na diban wasu kudi daga kananan hukumomi domin biyan mashawarta.
A ranar Litinin, majalisar dattawa ta ce za ta duba tare da amincewa da kasafin kudin shekarar 2022 tsakanin 12 ga watan Disamba zuwa ranar Alhamis 16 na 2021.
An yi waiwaye kan kudaden da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da mataimakinsa suka kashe kan tafiye-tafiye da kayan abinci da makwalashe daga shekarar 2016.
Majalisar wakilan Najeriya a yau ta zauna, inda ta karanta batutuwan da ke tattare da kasafin kudin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatar a makon jiya.
Kasafin Kudi
Samu kari