Kasafin Kudi
Fadar shugaban na son a ware mata sununun dukiya har N1.6 biliyan domin siyan sabbin ababen hawa da bangarorinsu. Hakan na kunshe a kasafin kudin shekarar gaba.
Karin bayanai kasan daftarin kasafin kudin 2022 da Shugaba Buhari ya gabatar gaban majalisar dokokin tarayya na nuna cewa za'a kashe miliyoyin kudi don tabbatar
Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da jerin kudaden da yake bukatan kashewa a hedkwatar mulki, Fadar Aso Villa, a shekarar 2022 da zamu shiga nan yan watanni.
Abuja - Duk da kudaden da aka kebancewa hukumar yaki da rashawan EFCC da ICPC, fadar shugaban kasan ta shirya kashe N7.34 million wajen yaki da rashawa a 2022.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis, 7 ga watan Satumba, 2022 ya gabatar da kasafin kudin 2022 gaban mambobin majalisar dokokin tarayya a FCT Abuja.
Komai ya kankama domin gabatar da kasafin kudin 2022 a gaban yan majalisar wakilai da na dattawa a hade. Ana sa ran zai isa majalisar misalin karfe 11 na safe.
Ministar Kudi, Kasafin Kudi da shirye-shiryen kasa, Hajiya Zainab Ahmed Shamsuna, ta bayyana cewa majalisar zartaswar ta amince da kasafin kudin N16.39tr na 202
Shugaba Muhammadu Buhari zai gabatar da daftarin kasafin kudin shekarar 2022 ga hadin gwiwar majalisar dokokin kasar a ranar Alhamis, 7 ga watan Oktoba, 2021.
Hukumar BPE ta ce ana sa ran yau a kammala cinikin saida Afam Power Plant a Aso Villa. Za a saida wa ‘yan kasuwa tashar lantarkin ne a kan Naira biliyan 105.
Kasafin Kudi
Samu kari