Jihar Niger
Rundunar ƴan sandan jihar Neja ta tabbatar da kisan uku daga cikin jami'an ta da ƴan sa kai biyu mazauna yankin yayin da ƴan bindiga su ka yi kwantan ɓauna.
Gwamna Abubakar Sani Bello na jihar Neja ya bayyana yadda akalla fararen huluna 165, jami’an tsaro 25 da ‘Yan Sa Kai 30 suka rasa rayukansu cikin kwanaki 17.
Tsagerun yan bindiga sun farmaki kauyen Kulho a karamar hukumar Masegun ta jihar Neja inda suka yi garkuwa da mutane 15, rundunar yan sanda ta sanar da haka.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da wani gagarumin yaki na rundunar soji a jihar Neja, wacce tayi fama da hare-haren yan bindiga a baya-bayan nan.
A ranar Talata ‘yan bindiga suka kai farmaki kauyen Nakuna da Wurukuchi da ke karamar hukumar Shiroro ta jihar wacce suka janyo asarar rayuka da dama, The Natio
Ana samun bayanai akan yadda ‘yan bindiga suka kai farmaki wasu anguwanni da ke cikin karamar hukumar Shiroro a cikin jihar inda suka halaka fiye da mutane 13 a
Shugaban karamar hukuma a jihar Neja, ya bayyana yadda 'yan bindiga suka hallaka wasu mutane a masallaci, a wani yankin da yake shugabanta a jihar ta Neja.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai harin da ake tsammanin na ɗaukar fansa ne a kauyuka biyu dake jihar Neja, sun kashe mutane da yawa, kone kauye baki ɗaya .
Rundunar 'yan sandan jihar Niger, ta yi ram da matashi mai shekaru 26 mai suna Umar Mohammed wanda aka fi sani da Babuga Yellow, kan zargin garkuwa da mutane.
Jihar Niger
Samu kari