Jihar Niger
Kwamishinan tsaron cikin gida na jihar Neja, Emmanuel Umar, ya tabbatar da cewa jami'an tsaro sun damke wasu daga cikin maharan suka kashe mutane a masallaci.
A kalla masallata 15 ne suka mutu yayin da wasu da dama suka samu rauni a harin da aka kai a masallaci da ke kauyen Ba'are a karamar hukumar Mashegu na jihar Ne
Wasu matafiya sun makale yayin da wasu 'yan bindiga suka tare hanya a wani yankin jihar Neja. Jami'an tsaro daga baya sun zo domin tabbatar da tsaron matafiya.
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja sun samu nasarar kama wasu mutane biyu da ake zargin ‘yan bindiga ne sannan an amso shanu 71 da tumaki 23 da ake zargin sun sato
'Yan bindiga da suka addabi yankunan karamar hukumar Munya ta jihar Niger suna tirsasa mazauna yankin wurin ba su fakitin sigari da sunkin wiwi domin fansa.
Franka Mba, mai magana da yawun rundunar 'yan sandan Najeriya ya ce an cafke masu hannu a kai farmakin masallaci na jihar Neja. Suna daga cikin 'yan gidan yari.
Masu garkuwa da mutane sun sace matafiya su biyar a hanyar Beji - Mante yayin da suke dawowa daga kasuwa a jihar Niger. Wani mazaunin garin da ya bada rahoton y
Gwamnatin jihar ta koka kan yadda ISWAP take yunkurin kafa daularta a karamar hukumar Borgo da ke jihar, The Nation ta ruwaito. Sakataren gwamnatin jihar Neja
Gwarazan yan sanda a jihar Neja, sun samu nasarar damke wani babban limamin duba na manyan jagororin yan bindiga da suka addabi yankin Neja, Nasarawa da Abuja.
Jihar Niger
Samu kari