Jihar Niger
Yan sanda sun tabbatar da kama wani matashi dan shekara 31 da ya tono gawar kakarsa domin ya yi tsafin da Boka ya ba shi tabbacin zai samu kuɗi a jihar Neja.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa shugaban karamar hukumar Chanchaga a jihar Niger, Alhaji Aminu Yakubu-Ladan, ya shiga kotu da gwamnatin jihar kan wa'adin mulki.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa tsohuwar matar kwamishina a jihar Niger ta taso shi a gaba kan zargin cin zarafi da barazana da yake yi mata.
Gwamnatin Neja ta yi hadaka da Aliko Dangote domin bunkasa noman shinkafa a jihar. Za a tallafawa manoma da samar da ayyuka 50,000 a jihar da kasa baki daya.
Sojojin Operation Fansan Yamma sun kashe 'yan ta’adda da dama a Rijau, sun kwato bindigogi da babura 18, sai dai soja guda ya rasa ransa yayin fafatawa da maharan.
A labarin nan, za a ji cewa sojojin 'kasar nan sun yi nasarar fatattakar wasu 'yan ta'adda sama da 95 yayin suka baro Zamfara a babura zuwa Neja.
Mai martaba sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi da gwamnonin jihohin Arewa 3 na cikin manyan bakin taron makarantar Al-Faidiyyah da za a yi a Legas.
Masu zuba jari daga kasar China sun gamsu da albarkatun yankin Rabba da ke jihar Neja, kuma gwamnati ta sha alwashin samar da yanayin kasuwanci mai sauki gare su.
'Yan bindigan da suka sace wasu mata a jihar Neja sun dirka musu ciki bayan sun musu aure tare da su. Wasu daga cikin matan sun dawo gida da jarirai.
Jihar Niger
Samu kari