Jihar Niger
Gwamnatin Neja ta rufe jami'ar IBB da le Lapai bayan kashe wani dalibi. An rufe jami'ar IBB ne domin bincike kan hakikanin abin da ya faru domin gaba.
Sojojin Najeriya 20 ne suka bakunci lahira yayin da 'yan bindiga suka farmaki sansanin su da ke Kwanan Dutse, karamar hukumar Mariga, jihar Neja a ranar Asabar.
A labarin nan, za a ji yadda wasu zaratan sojojin Najeriya suka yi asarar rayuka a kokarinsu na kakkabe mummunan harin yan ta'adda a Neja da Kaduna.
Tsohon dogarin Abacha, Hamza Al-Mustapha, zai tsaya takarar shugaban kasa a 2027 a karkashin jam'iyyar SDP. Ya bayyana aniyar sa ta dawo da martabar Najeriya.
Gwamnatin jihar Neja karkashin jagorancin Gwamna Umaru Baho ta bayyana cewa har yanzu ana ci gaba da neman mutane 700 da suka bace sakamakon ambaliyar ruwa.
Peter Obi ya ce Bola tinubu ya yi abin da ya dace kan matakin kai ziyara jihar Benue. Obi ya bukaci Tinubu ya ziyarci garin Mokwa na jihar Neja saboda ambaliya.
Yayin da ake ranar dimukraɗiyya a kowace ranar 12 ga watan Yuni, dan marigayi MKO Abiola ya bayyana yadda Janar Ibrahim Babangida ya roke su gafara.
Wani mummunan lamari ya faru a Niger da saurayi mai shekaru 25, Usman Mohammed, ya mutu bayan an daba masa wuka sanadin rikici kan budurwa a jihar.
Gwamnan jihar Borno, Faresa Babagana Umara Zulum, ya ba da tallafin kudi ga mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Neja. Ya jajantawa gwamnati.
Jihar Niger
Samu kari