Nasir Ahmad El-Rufai
Tsohon Gwamnan Kaduna, Ahmad Makarfi ya roki alfarma a wajen Gwamna Nasir El-Rufai kan filayensa. A ranar 29 ga watan Mayun nan ne wa’adin El-Rufai zai cika.
Dan gidan gwamnan jihar Kaduna Bello El-Rufai ya angwance ta santaleliyar mata a wani daurin aure na sirri da aka gudanar a Abuja ranar Juma'a da ta gabata.
Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai, ya sauke rawanin Sarakuna biyu da hakimai uku a jihar Kaduna yayin da ya rage masa mako ɗaya wa'adin mulkinsa ya kare.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya zargi gwamnatocin baya da satar kudade a lalitar gwamnati don gina gidaje a Dubai, ya ce ko kwabo daya bai sata ba.
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya ce zai iya rantsewa da alkura'ani cewa shi bai taba ko kobo ba daga lalalitar jihar Kaduna, sannan kuma ya ce duk.
Gwamnan jihar Kaduna Nasir Ahmed El-Rufa'i ya bayyana cewa hankalin shi ya tashi kan yadda aka yi amfani da kuɗi wajen siyan ƙuri'u a lokacin babban zaɓen 2023.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya ce bai taba cin kudin talakawan jiharsa ba don haka zai iya rantsewa da Alkuriani idan hakan ya taso a gaba.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai ya sha alwashin ci gaba da korar baragurbin ma'aikata a gwamnatinsa, da rushe gine-ginen da ba su dace ba a jihar.
Gwamnan jihar Kaduna mai barin gado, Malam Nasiru El-Rufai, ya janye hakkin mallaka na kamfanoni 9 da ke da alaƙa da tsohon gwamnan jihar, Sanata Ahmed Makarfi.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari