Nasir Ahmad El-Rufai
Tsohon minista kuma shugaban kungiyar PANDEF, Edwin Clark ya bayyana cewa lokaci ya yi da za a zabi Kirista dan Kudu a matsayin shugaban majalisar dattawa.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya bayyana cewa dalilinsa na goyon bayan takarar Bola Tinubu shi ne saboda Musulmin Kudu maso Yamma su sami.
An gargadi Shugaba Bola Tinubu a kan kar ya kuskura ya amince da tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai. Wani fitaccen fasto, Primate Elijah Ayodele.
Kungiyar Kiristoci a Najeriya, CAN reshen jihar Kaduna ta soki tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufai kan kalamansa na tikitin Muslim-Muslim a wani faifan bidiyo.
Dan tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi Allah wadai da tsohon sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, kan shaguben da ya yi wa mahaifinsa.
Tsohon sanata Shehu Sani, ya ƙalubalanci tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai, da idan ya isa ya bayyanawa duniya ta gani kadarorinsa da ya mallaka
Nasir El-Rufai ya yi magana bayan rabuwa da kujerar Gwamna a karon farko a shekara 8. Mulki ya kare bayan shekaru, Malam El-Rufai ya zama kamar kowane talaka.
Abba Kabir Yusuf wanda ya fi shahara da Dadiyata, ya yi alkawarin yin bincike a game da bacewar Malam Abubakar Idris (Dadiyata)a matsayinsa na Gwamnan Kano.
Gwamna Uba Sani na Kaduna ya nada manya-manyan mukamai da za su maye gurbin wurare masu muhimmanci a gwamnatinsa, da yawa mukarraban tsohon gwaman El-rufai ne.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari