Musulmai
Wani hoto da ya karaɗe shafin sada zumunta Tuwita ya nuna Peter Obi a kan dadɗumar Salƙah, sai dai ɗan takarar ya nesanta kansa da lamarin, ya ce yana girmama
Wani fitaccen Malamin Jami'a ya roki Malamai da limamai su yi wa hadisin Annabi (SAW) biyayya, ka da wasu yan kuɗaɗe da zaa ba su ya hana su faɗin gaskiya.
Wasu mabiya addinin Kirista a karamar hukumar Kachia dake kudancin jihar Kaduna sun taya musulmi yanke ciyawa a wani masallaci da ake shirin yin sallar idi.
Cocin Evangelical Winning All watau ECWA ta karyata zargin da ke mata na sauya wa Almajirai adinnin su na musulunci zuwa addinin Krista.ECWA ta bayyana haka
Kungiyar Kare Hakkin Musulmi, MURIC, ta bukaci Sufeta Janar Na Yan Sanda, IGP, da Hukumar Yan Sandan Farin Kaya, DSS, ta bincike yadda aka gano tare da ceto yar
Mun tatataro irin su azumin Arafah, Aikin Hajji da Manyan ibadun da ke da falala a watan nan. Daga cikin ibadun da suka kebanta da watan akwai Hajj da Layya.
Sarkin Musulmi na Najeriya, Alhaji Sa'adu Abubakar ya ayyana gobe Alhamis 30 ga watan Yuni a matsayin daya ga watan Dhul Hijjah, za a yi sallah ranar 1 ga wata
Rahotannin da ke shigowa daga ƙasa mai tsarki sun nuna cewa na ga jinjirin watan babbar Sallah, hakan na nufin gobe Alhamis zai kama ɗaya ga watan Dhul Hijjah.
Mai Alfarma sarkin Musulmai, Alhaji Saad Abubakar na III, ya umarci ɗaukacin al'ummar musulmi su fara duban jinjirin watan Dhul Hijjah daga ranar Laraba, 29.
Musulmai
Samu kari