Mata Da Miji
Wasu ma'aurata da suka haifi yan uku sun nemi tallafi daga wajen yan Najeriya, cewa da daya suka tsara haihuwa bayan na farko amma sai Allah ya basu guda uku.
Auren mace fiye da guda daya dai ba haramun nane da zaran mutum zai iya sauke hokokin da suka rataya a wuyanta na iyalinsa, hakan ne yasa maza ke tara mata.
Wata kotun gargajiya ta ruguza auren ma'aurata na shekaru 10 tsakanin wata Basirat Adeyoyin da mijinta, Adeyoyin Niyi kan yunkurin kudin asiri da yawan saduwa.
Winston Ben Clements wanda aka haifa da tawaya kuma yake zaune a kan keken guragu ya hadu da Mayfair a wajen wani taro kuma bai wani jima ba ya sace zuciyarta.
A hanyarsa ta dawo ne ya fahimci cewa budurwa ta mutu, daga nan sai ya ɗauketa a sirrance ya kai gawar wani kango, ya haƙa dan ƙaramin rami ya binneta ba tare
Wata kyakyawar amarya ta hana angonta ya sumbace ta a yayinda suke daukar hounan aurensu don saboda kawai ta yi kwalliya kuma bata so ya lalata mata fuska.
An cafke wanda ake zargi ya tsare Matarsa har shekara hudu a daki. Wannan mutum ya daure matarsa a gida, ta shafe shekaru babu abin da ta ke ci sai burodi.
Shekaru uku bayan sun karbi rikon wata yarinya, Allah ya azurta wasu ma’aurata da haihuwan ‘ya’ya maza har su uku shekaru shida bayan sun yi aure ba haihuwa.
Miji ya nemi kotu ta tsince igiyar aurensu saboda da ya gaji da halin matarsa na hana masa hakkinsa na auratayya bisa hujjar cewa ta dauke da cikin ruhani.
Mata Da Miji
Samu kari