Mata Da Miji
Wata matar aure ta garzaya Kotun Kostumare ta roki Mai Shari'a ya datse igiyoyin aurenta da mai gidanta saboda bai iya soyayya ba kuma baya ba ta kula wa .
Wata matar aure ta gaji da boye sirrin yadda ta ci amanar mijinta, ta bayyana yadda Direbanta ya mata ciki har sau biyu bayan mijinta ya gaza tsawon shekaru.
Hukumar kwana-kwana ta jihar Kwara ta tabbatar da mutuwar wata matar aure sakamakon fashewar Tukunyar yayin da yake tsaka da girka wa iyalanta Abinci jiya.
Wani magidanci ɗan kasuwa ya garzaya wata Kotun Kostumare a babban birnin tarayya Abuja, inda ya nemi a taimaka. Araba aurensa da mai ɗakinsa Saboda halayenta.
Amanda Chisom, ma’abociyar yada labarai ta bayyana labarin wata budurwa wacce ta fasa aure ana sauran kwanaki biyu su zama mata da miji da saurayinta kan kudi.
Wata budurwa mai shekaru 40 a duniya ta jajantawa kanta tare da bayyana cewa bata cikin farin ciki da yanayin da rayuwa ke tafiyar da ita.Ba miji balle haihuwa.
Hukumar 'yan sanda reshen jihar Borno tace ta yi ram da wata matar aure, Fatima Abubakar bisa zargi zuba wa mijinta, Goni Abba, guba a Abinci kuma ta ya rasu.
Mataimakiyar shugaban matan APC ta ƙasa, Zainab Lawal, ta shawarci matan Najeriya dake gidajen aure su tabbata mazajensu sun dangwalawa APC a babban zaben 2023.
Rundunar ‘yan sandan jihar Ondo tace ta fara bincike kan mutuwar wani mutum da ake zargin ya sheka lahira bayan sun gama gwangwajewa da wata mata otal a jihar.
Mata Da Miji
Samu kari