Mata Da Miji
Mike Bamiloye ya caccaki masu wa’azi mata da ke yawon wa’azi wuri-wuri amma suke barin mazajensu suna fama da kadaici a gida. Ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya.
Dokin zuciya ya ja wani ango ya kashe amaryarsa, kanwarta da surukarsa a ranar aurensu a lardin Arewa maso Yammacin kasar Thailand. Ya kuma harbi wasu hudu.
Fasto a Najeriya, Mike Bamiloye ya soki wasu mata musamman Kiristoci da ke rowar jikinsu ga mazajen aurensu amma kuma su na nuna cewa su na kusa da ubangiji a coci.
Gwamnatin jihar jihar Osun ta haramta kaciyar mata a fadin jihar baki daya yayin da ta bayyana illolinta ga 'ya'ya mata inda ta gargadi jama'a kan wannar al'ada.
Wata matashiya 'yar Najeriya ta sha alwashin auren mai kudi ko ta halin kaka don gudun yin rayuwar talauci kamar yadda iyayenta suke ciki yanzu...
Magidancin ya shaidawa kotun cewa yana dukan matar da yaran ne kawai idan suka aikata laifi, kuma yana yin hakan don gyara masu tarbiya. Alkalin ya ba shi shawara.
Wata matar aure uwar yara uku, Rashidat Bashir, ta nemi Kotu a Ilorin ta raba aurenta saboda mijinta ya daina ɗaukar nauyinta da yayansu ga yawan zargi.
Uwargidar Najeriya ta raba makudan kudi ga iyalan sojojin da su ka mutu a wajen yake-yake. Gidauniyar Remi Tinubu ta kashe sama da Naira miliyan 400 a kan marayun.
Wasu tagwayen maza sun angwance da burin ransu, wadanda suma tagwayen mata ne a rana daya. Hotunan shagalin bikinsu sun yadu a dandalin soshiyal midiya.
Mata Da Miji
Samu kari