Masu Garkuwa Da Mutane
Wasu tsagerun yan bindiga da ba'a ko su waye ba, sun buɗe wuta tare da hallaka wasu mutum 4 yayin da mutane ke shirin jana'izar wata mata a jihar Benuwai .
Jami’an tsaron kasar Yarbawa wanda aka fi sani da Amotekun sun kama wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne, Labram Ibrahim yana karyan hauka a jihar Ondo.
'Yan fashin daji sun yi garkuwa da matar sakataren cocin Evangelical ta Afirka ta yamma, ECWA, reshen jihar Sokoto, Rabaran Oro Yakubu kamar yadda ya zo a rahot
Rundunar yan sandan jihar Neja ta ce jami'anta sun bindige wani da ake zaton mai garkuwa da mutane ne wanda ya nemi guduwa a karamar hukumar Bosso da ke jihar.
Tsagerun 'yan bindiga sun sake sace mutane biyar a garin Gatawa da ke yankin Sabon Birni na jihar Sokoto, sun nemi a biya N500,000 a matsayin kudin fansarsu.
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wata ‘yar kasuwa, Christiana Bernard a kusa da babban gidan talabijin din jihar Ribas na NTA da ke Port Harcourt. The Punch ta t
Tsagerun 'yan bindiga sun yi garkuwa da mutum biyu tare da sace 1 a harin da suka kefen Gidan-Kwano, gefen jami'ar FUT da ke garin Minna, babbar birnin Neja.
Masu garkuwa da mutane sun saki Bashir Gide, Maigarin Banye a karamar hukumar Charanci da ke jihar Katsina da kuma wani dalibi bayan kwanaki 26 da sace su.
Dalibai karkashin gammayar kungiyoyin arewa, CNG, sun yi barazanar dakatar da harkoki a Zaria biyo bayan sace wasu ma'aikatan kanananan hukumomi su 13 da yan bi
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari