Masu Garkuwa Da Mutane
Ministan shari'a kuma natoni janar na tarayya, Abubakar Malami, ya ce masu garkuwa da mutane a yanzu an ayyana su a matsayin 'yan ta'adda tare da 'yan bindiga.
Iyalan alkalin kotun shari'a ta jihar Katsina, Shehu Yakubu, sun yi kira ga hukumomin tsaro da su veto alkalin wanda aka yi garkuwa dashi tun kwanaki 27 a baya.
Wani kasurgumin mai garekuwa da mutane ya mutu a gidan yari yayin da yake ci gaba da jiran hukunci. An ce ya yi gajeriyar rashin lafiya ne daga nan kuma ya mutu
Antoni janar na tarayya kuma ministan shari'a, Abubakar Malami, SAN, ya ce gwamnatin tarayya ta shirya tsaf domin mitsike 'yan bindiga saboda hukuncin kotu.
Hukumar tsaro da jihar Ondo da ake fi sani da Amoketun Corp, ta ceto Fulani makiyaya biyu da 'yan uwansu makiyaya suka yi garkuwa da su, The Punch ta ruwaito.
Jami'an tsaro a Ribas sun kama wasu kasurguman masu garkuwa da mutane da suka shahara wajen amfani da Facebook da WhatsApp don yaudarar mutane a Port Harcourt.
Masu garkuwa da mutane sun sace matafiya su biyar a hanyar Beji - Mante yayin da suke dawowa daga kasuwa a jihar Niger. Wani mazaunin garin da ya bada rahoton y
Rundunar 'yan sandan Nigeria a jihar Ekiti sun kama wata matar aure da ta shirya yin garkuwa da kanta sannan ta bukaci mijinta ya biya N50,000 kudin fansa, ta c
'Yan sandan jihar Ogun sun kama wasu mutane biyar cikin wasu gungun masu garkuwa da mutane da ke adabar Obadda Oko da kewaye a karamar hukumar Ewekoro dake Ogun
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari