Masu Garkuwa Da Mutane
Wasu tsagerun yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun fille kan Chris Ohizu, shugaban karamar hukumar Ideato ta arewa a jihar Imo bayan sun karbi miliyan 6.
Wasu miyagun ‘yan bindiga sun kai farmaki wani yankin karamar hukumar Tafawa Balewa a jihar Bauchi.‘Yan bindiga sun halaka rayuka biyar sannan sun sace mutum 1.
Wasu miyagun ‘yan bindiga sun kai farmaki gidan basarake kuma tsohon alkali a cikin Jalingo. Sun yi garkuwa da matansa biyu tare da tasa keyar ‘ya’yansa shida.
Wasu mahara da ba a san ko su wanene ba sun sace sarki mai daraja ta 1 a Plateau, Dr Isaac Azi Wakil a karamar hukumar Izere a karamar hukumar Jos East a jihar.
A ranar Lahadi, 15 ga watan Janairu ne yan bindiga suka kai hari cocin Life For All a karamar hukumar Kankara ta Katsina, inda su ka yi garkuwa da masu bauta.
Rundunar yan sandan jihar Katsina a ranar Laraba, 11 ga watan Janairu ta tabbatar da kama wasu matasa uku kan zargin sace yarinya yar shekara shida a Kano.
Yan sanda a jihar Plateau sun kama wani fasto mai suna Albarka Sukuya kan garkuwa da kansa har sau biyu yana kuma karbar kudin fansa daga mabiyansa a cocin ECWA
An yi alkawarin ceto wadanda aka dauke a tashar jirgin kasa a Edo. Kwatsam sai ga shi ‘yan bindigan su na neman a biya kudin fansar N20m a kan duk mutum daya.
An shiga halin fargaba a Jihar Edo a safiyar ranar Litinin bayan wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun yi garkuwa da wani tsohon dan majalisar jihar.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari