Manyan Labarai A Yau
Za a ji Atiku Abubakar zai duro Najeriya, jagya oranci yakin zaben PDP a Osun. Hankalin Atiku r bai kwanta da yadda ya ga APC na zawarcin Gwamna Nyesom Wike.
Tun a watan Maris ne ‘Yan ta’adda suke tare jirgin kasa, suka yi awon-gaba da mutane. An saki mutane bakwai, amma an fahimci sai da ‘yanuwansu suka biya N800m.
Wata mata mai suna Aba tayi ikirarin cewa ta dauka ciki kuma ta haihu ba tare da ta sadu da namiji ba. Tayi ikirari cewa shekara 4 rabon da ta kwanta da namiji.
Matsin tattalin arziki da kasar Sri-Laka ke fama dashi na shekaru goma ya sa kuɗaɗen waje sun ƙare kuma ba a iya sayo kayayyakin amfani na yau da kullum a k.
A ‘yan kwanakin nan, ‘Yan ta’adda na kokarin karbe iko da wasu garuruwa. Yau aka ji ‘Yan Islamic State in West Africa Province sun tare motocin abinci a Borno.
Bisa dukkan alamu Yusuf Datti Baba Ahmed ne zai zama ‘Dan takaran Mataimakin Shugaban kasa a jam'iyyar LP. A saurari sanarwar da za a fitar nan da an jima.
Wani mummunan hatsarin mota ya afku a garin Kano inda ya yi sanadiyar mutuwar Khadija da Rasheeda yayin da suke hanyar dawowa daga cefanen bikin babban Sallah.
Alkalin kotun laifuka na musamman, Justis Oluwatoyin Taiwo, ya yankewa Bolarinwa Abiodun, wani janar din soja na bogi hukuncin shekaru bakwai a gidan yari.
Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki gidan Reverend Daniel Umaru na Cocin EYN da ke Njairi a karamar hukumar Mubi a jihar Adamawa, inda suka kashe ‘ya’yansa maza.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari