Manyan Labarai A Yau
Rundunar Yan Sandan Najeriya reshen Jihar Katsina ta karrama wani jami'inta mai mukamin Constable, Nura Mande, wanda ya tsinci dalla 800 ya kuma mayarwa mai shi
Jami'an yan sandan Najeriya da hadin gwiwar yan sandan kasa da kasa ta Interpol sun yi nasarar kwato wasu motocci da aka sace daga Najeriya a Jamhuriyar Nijar.
Lauya mai kare hakkin bil adama, Malcolm Omoirhobo, a ranar Alhamis, a ranar Alhamis ya kwashi yan kallo saboda irin tufafin da ya saka yayin zuwa kotun koli a
Ana iya yi wa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ike Ekweremadu da matarsa Beatrice daurin rai da rai idan aka same su da laifi kuma aka ya
Hukumar yan sandan kasar ta tabbatar da labarin cewa an garkame Ekweremadu a kurkuku kuma za'a gurfanar da su a kotu ranar Alhamis bayan gudanar da bincike.
Yan yankunan da ta'addancin 'yan bindiga yayi kamari a yankin Kusherki na karamar hukumar Rafi ta jihar Niger sun nemi zaman lafiya da kungiyoyin 'yan bindiga.
Hadimin tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu ya ce har yanzu bai samu sanarwa daga ubangidan nasa ba a hukumance kan batun kama shi.
Yan bindiga sun kai farmaki gidajen da ke yankin Rahamawa da Shagari low-cost a jihar Katsina a safiyar yau Alhamis, 23 ga watan Yuni inda suka sace mutane.
Matashi ya baiwa mahaifinsa kyautar kudi sai kuma ya karbe abin sa saboda uban nasa baya goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, Obi.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari