Manyan Labarai A Yau
Abdullahi Haske ya kasance haifaffen garin Yola da ke jihar Adamawa wanda ke tashen kudi. Manajan na kamfanin AA & R Investment Group ya kai matakin biloniya.
An tsinci gawar dalibai mata na jami'ar Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu, na Igbariam, Jihar Anambra a ranar Asabar a dakin kwanansu, The Punch ta rahoto. Wata majiy
Farfesa Uju Anya ta bayyana dalilin da yasa ta furta marasa dadi game da sarauniyar Ingila, Elizabeth ta II a yayin da ta ke gadon mutuwa. Farfesan, haifafiyar
Shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta ya ayyana kwanaki uku na hutu don a kasarsa don zaman makoki na rasuwar Sarauniya Elizabeth II, NTV ta rahoto. A cikin wata
An nada shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya, NGF, kuma gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Femi mukamin shugaban kungiyar yankunan Afirka, FORAF. A cewar sakon kar ta
Kafin sanarwar rasuwarta, mutane a fadin duniya sun shiga yanayin damuwa bayan da fadar Buckingham ta sanar cewa likitoci na duba Sarauniya Elizabeth ta II a Sc
Ma’aikatan harkokin jiragen sama suna shirin gudanar da zanga-zanga a filayen jirgi. Kungiyoyin NUATE, ATSSSAN, ANAP, NAAPE, AUPCTRE sun bayyana haka a Legas.
Yan sanda a Jihar Kwara sun kama wani Hassan Ibrahim kan kashe mahaifinsa dan shekara 90, Sabi Ibrahim, don karbe katinsa na ATM na cire kudi a banki. Kakakin
Wata mata wacce ta kusanci wani biri a gidan zoo ta gamu da abin da daga mata hankali bayan dabbar ya kwace wayarta kuma ya ki mayar mata. Matar wacce ta ziy
Manyan Labarai A Yau
Samu kari