Manyan Labarai A Yau
Bayan ‘Yan Kwanaki da Shawo Kan Matsala, Ma’aikatan Wuta Na Barazanar Yajin-Aiki. Tattaunawa da shugabannin NUEE da SSAEC ya dauki salo na dabam a garin Abuja.
‘Yan Independent Petroleum Marketers Association of Nigeria sun fara yajin-aiki, suna bin Nigerian Midstream and Downstream Petroleum Regulatory Authority bashi
An yi umarni a ga bayan masu tada kayar baya. Ministan harkokin gida yace an ba jami’an tsaro wa’adin nan da Disamba a ga karshen ‘yan bindiga da ‘yan ta’adda.
Mun gano yadda Isa Ali Pantami ya yi bakin kokarinsa wajen ganin ba a kara farashin yin waya da hawa yanar gizo ba. Pantami ya tsaya tsayin daka a bakarsa.
DCP Abba Kyari, ya karyata batun mallakar kadarori 14 da ake zargin gwamnatin tarayya ta bankado. Ya ce tuni mamalakan wadannan kadarori suka shigar da kara.
Wani bidiyo da ke yawo a shafukan soshiyal midiya ya nuna yadda wasu karatan maza yan bakar fata ke shan aikatau a kasar Dubai. An gano su suna ta wanke-wanke.
Mace ta zama Shugabar Ingila a karo na 3 a tarihin Birtaniya. Masana na cewa sabuwar Firayim Ministar. Liss Truss ba ta da tabbas domin ta saba amai ta lashe
Babban limamin Katolika, Bishop Mathew Kukah, ya bayyana cewa babu watsa matsala tsakanin Musulmi da Kiristan Najeriya cewa babban matsalar itace shugabanni.
Za a ji jam’iyyar APC ta dakatar da ‘Dan Majalisa saboda yana adawa da Gwamna a Ogun. Shugabannin Jam’iyyar APC a jihar suka dakatar da Dare Kadiri daga APC
Manyan Labarai A Yau
Samu kari